✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda ’yan Najeriya suka yi Sallah cikin tsadar rayuwa

Ta wadanne hanyoyi tsadar rayuwa ta shafi bikin Sallah na bana?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A yayin da ake ci gaba da shagulgulan Babbar Sallah a Najeriya, shirin Najeriya A Yau ya ziyarci jihohin kasar domin sanin yadda bikin ke gudana.

Ko ta wadanne bangarori tsadar man fetur da tsadar rayuwa suka shafi bikin sallar na bana?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan yadda bikin Sallar ke gudana.