✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Sabuwar Dokar Zabe Za Ta Shafi Zaben 2023

Abin da sabuwar dokar zabe ta kunsa da kuma sauyin da za ta kawo wajen gudanar da zabe, musamman a 2023

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Bayan yi wa dokar zaben Najeriya garambawul, hankula sun fara karkata zuwa yadda sauye-sauyen da dokar ta kunsa za su shafi harkokin zaben kasar.

Shirin Najeriya A Yau ya yi bitar abin da sabuwar dokar ta kunsa da kuma sauyin da za ta kawo wajen gudanar da zabe, musamman a 2023.

%d bloggers like this: