✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Sabuwar Dokar Zabe Za Ta Hana Magudi A 2023

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan Sauye-sauyen da aka yi wa dokar zaben Najeriya sun karfafa amfani da fasahar zamani domin toshe hanyoyin murdiyar…

More Podcasts

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan

Sauye-sauyen da aka yi wa dokar zaben Najeriya sun karfafa amfani da fasahar zamani domin toshe hanyoyin murdiyar zabe. 

Shin tura sakamako kai tsaye daga rumfunan zabe zuwa intanet ta yadda kowa zai iya gani a fadin duniya zai kawar da magudi a zaben 2023? 

Shirinmu na yau ya mayar da hankali ne kan tasirin sabbin  sauye-sauyen kan zaben da ke tafe a 2023. 

%d bloggers like this: