✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Maye ya cinye Aljan a Babban Taron APC

To wai ya ya aka yi Maye ya cinye Aljan?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Magoya bayan Sanata Abdullahi Adamu da Sanata Umaru Tanko Al-makura na yi musu lakabi da maye da kuma aljan ko aljani, Abdullahi Adamu shi ne maye, Al-makura kuma aljani.

Kafin APC ta gudanar da babban taronta na kasa, ‘yan siyasa musamman a Jihar Nasarawa sun yi ta cewa aljan zai cinye maye ko kuma maye zai cinye aljan.

To wai ya ya aka yi maye ya cinye aljan?