✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Fasa Madubin Mota Ya Janyo Kashe-kashe A Kwara

Me ya yi zafi da za a kashe mutum 10 saboda madubin mota

More Podcasts

Rikicin Fulani da ’yan Kungiyar Yarabawa ta OPC ya lakume rayuka 10 tare da jikkata wasu da dama saboda wata saniya ta fasa madubin mota.

Shin me ya yi zafi haka?

Saurari bayanin halin da ake ciki yanzu bayan rikicin da ta barke a  Kasuwar Dabbobi ta Ijase a Jihar Kwara, mako guda da faruwar hatsaniyar.

%d bloggers like this: