✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Bangar Siyasa Ka Iya Dagula Lissafi A Wannan Zabe

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan A daidai lokacin da jama’ar Najeriya ke shirin fita zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayya a gobe…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A daidai lokacin da jama’ar Najeriya ke shirin fita zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayya a gobe Asabar, an samu rahotannin bangar siyasa a wadansu yankunan kasar.

Shin wace irin illa bangar siyasa za ta yi ga zaben da ke tafe?

Shirin Najeriya A YAU na wannan lokaci na tafe da bayanai masu gamsarwa domin sauraron ku.

%d bloggers like this: