✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda aka tsefe manufofin manyan ’yan takarar Shubancin Najeriya a zaben 2023

Masana sun tsefe manufofin ’yan takarar a taron tattaunawa na Media Trust, karo na 20

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A jiya Alhamis, 26 ga watan Janairun 2023 aka gudanar da Taron Tattaunawar Daily Trust karo na 20 a Abuja, babban birnin Najeriya.

Taron, mai taken: Bibiyar Manufofin ’Yan Takarar Shugaban Kasa a 2023 ya gudana ne a Dakin Taro na Cibiyar Sojin Saman Najeriya da ke Abuja, wato NAF Conference Center. 

Shin kun san manufofin ’yan takarar shugabancin kasa da aka bibiya? 

Shirin Najeriya A Yau ya bibiyi wannan taro, ya kuma ji ta bakin masu sharhi kan al’amuran yau da kullum.