✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda ‘IPOB’ Ta Yi Wa ’Yan Nijar 7 Kisan Gilla A Imo

Tasirin kashe ’yan Nijar da ake zargin 'IPOB' ga alakar Nijar da Najeriya

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

Wasu mahara da ake zargin ’yan ta’addan haramtacciyar kungiyar IPOB ne sun yi wa wasu ’yan kasar Jamhuriyyar Nijar bakwai kisan gilla a cikin gidansu a Jihar Imo da ke Kudancin Najeriya.

Bincikenmu ya gano ba wannan ba ne karon farko da ake yi wa ’yan Nijar kisa cikin ruwan sanyi a yankin.

Shin ta yaya hakan zai shafi alakar Nijar da Najeriya?
Shirin Najeriya A Yau ya tattauna wannan batu; da kuma ainihin abin da ya faru.