✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Tanadin Dokar Kasa Kan Kirkirar Gwamnatin Bibiya A Kano

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan halascin kafa gwamnatin bibiya a Jihar Kano.

More Podcasts

Tun bayan sanarwar shirin kafa gwamnatin bibiya ko kuma ‘shadow government’ a turance da wata kungiya ƙarƙashin Jam’iyyar APC a Jihar Kano tace za ta yi ne  ne dai al’umma da dama ke ta jefa ayar tambaya kan halascinta.

Kungiyar dai ta bayyana cewa za ta kafa wannan gwamnati ne don bibiyan ayyukan gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf don tabbatar da ana abin da ya kamata.

Sai dai wannan sanarwa na ci gaba da yamutsa hazo inda wasu ke kallon halascin wannan gwamnati.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan halascin kafa gwamnatin bibiya a Jihar Kano.

Domin sauke shirin, latsa nan