✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Zai Shafi Na Gwamnoni?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan lamari da idanun basira.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Bisa al’adar zabe a Najeriya sakamakon zaben shugaban kasa yakan yi tasiri a kan na zaben gwamnoni.

Shin a wannan karon ma sakamakon zaben shugaban kasa zai yi tasiri a zaben gwamnoni?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan lamari da idanun basira.

%d bloggers like this: