✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin don talakawa gwamnoni ke adawa da canjin kudi?

Tun bayan da Gwamnatin Najeriya ta canza kudaden kasar wadansu gwamnoni ke adawa da tsarin

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tun bayan da Gwamnatin Najeriya ta canza kudaden kasar wadansu gwamnoni ke adawa da tsarin, saboda a cewarsu, tsarin zai shafi masu karamin karfin jihohinsu.

Shin da gaske saboda talakawa gwamnonin ke wannan yaki?

Shirin Najeriya A YAU ya ji ta bakin ’yan Najeriya kan yadda suke kallon fadan da gwamnonin suka ce suna yi domin su.