More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Tun bayan da Gwamnatin Najeriya ta canza kudaden kasar wadansu gwamnoni ke adawa da tsarin, saboda a cewarsu, tsarin zai shafi masu karamin karfin jihohinsu.
Shin da gaske saboda talakawa gwamnonin ke wannan yaki?
- NAJERIYA A YAU:Yadda ’Yan Najeriya Ke Kallon Karin Wa’adin N200
- DAGA LARABA: Wa Zai Lashe Zaben Shugaban Najeriya?
Shirin Najeriya A YAU ya ji ta bakin ’yan Najeriya kan yadda suke kallon fadan da gwamnonin suka ce suna yi domin su.