✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shekara 23 Da Mulkin Dimokuradiyya: Ina Aka Kwana?

Yanayin tafiyar tsarin dimokuradiyya a Najeriya da kuma inda aka kwana

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Ranar 12 ga Yuni, 2022 mulkin dimokuradiyya ke cika shekara 23 ba tare da katsewa ba a Najeriya.

shin a tsawon wadannan shekaru, idan an saka kasar a fai-fai, cigaba aka yi ko kuma baya aka koma? Mene ne ake bukatar a gyara a tsarin dimokuradiyya  a Najeriya?

’Yan Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu kan yadda suke kallon yanayin mulkin kasar, sannan mun tuntubi masana domin sanin abin da ya kamata a gyara a tafiyar mulkin kasar.