✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Pi Ta Fashe A Gwagwalada

Tattaki zuwa kauyen da ake amfani da Pi wajen yin kasuwanci

More Podcasts

Pi wani samfurin kudin intanet ne da har yanzu ake jiran fashewarsa a fadin duniya.

Sai dai kuma an fara amfani da shi wajen yin kasuwanci a Gwagwalada da ke Yankin Birnin Tarayya. Ko dai Pi ta fashe ne?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi tattaki zuwa garin Gwagwalada domin kawo muku yadda ake kasuwanci da Pi.

Domin sauke shirin, latsa nan.

%d bloggers like this: