✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Press To Play

NAJERIYA A YAU: ‘Mu ke da alhakin sayen audugar Al’adar ’ya’yanmu’

Yadda rashin aduguar al’ada ke hana ’ya’ya mata zuwa makaranta

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Mata na bukatar tsaftace jikinsu duk lokacin da suke al’ada.

Ko kun san akwai yara mata da ke fasa zuwa makaranta saboda rashin audugar al’ada?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin taskun da ’ya’ya mata ke ciki sanadiyyar jinin al’ada.