✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Matsin tattalin arziki na neman hana yin burodi – Kungiya

Yau shirin ya yi duba a kan halin da gidajen burodi ke ciki a Najeriya

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Rahotanni sun tabbatar da cewa an rufe gidajen burodi sama da 200 a Jihar Yobe da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.

Shin mene ne dalilin da ya jawo rufe gidajen har 200 a wannan Jiha?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan halin da ake ciki dangane da yin burodi a Najeriya.