✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Laifin Wane ne Rashin Damawa Da Matasa A Mulkin Najeriya?

Har yanzu matasan Najeriya ba su fara gani a kasa ba yadda suke so

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Matasa ne kashin bayan kowace al’umma, domin su ake fatan su gaji magabatansu, har akan yi wa matasan wakar cewa,  “yara manyan gobe”.

Sai dai a Najeriya har yanzu matasan ba su fara gani a kasa ba yadda suke so, domin kuwa ba a tsarmawa da su a harkokin mulki.

A ina matsalar take, kuma mene ne ake yi ba daidai ba?