✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Karin Kudi: Akwai Yiwuwar Daliban Jami’ar Maiduguri Su Daina Karatu

Shin karin na da alaka da rashin biyan bukatun malaman jami’o’i? 

More Podcasts

Batun karin kudin makarantar  Jami’ar Maiduguri na ci gaba da daukar hankalin masu alaka da makarantar. 

Shin karin kudin makarantar na da alaka da rashin biyan bukatun malaman jami’o’i? 

Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin ina aka dosa.

%d bloggers like this: