More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, lata nan
Fatar dabbobi da ake gyarawa ana ci da aka fi sani da ganda ko kpomo na daga cikin arzikin da Allah Ya huwace wa Najeriya, domin kuwa bayan ci a matsayin nama ana amfani da fatu da kiraga wurin yin takalma da jaka da sauransu.
Shin kun san irin asarar da masu cin ganda a matsayin nama ke janyo wa Najeriya kuwa?
- NAJERIYA A YAU: Yanka 11 Na Gani A Jikin Ummita —Mai Wankan Gawa
- DAGA LARABA: Amfani Da Illar Shafukan Zamantakewar Aure Na Intanet
Saurari cikakken shirin domin sanin yadda za a sarrafa ganda domin samun kudaden shiga baya ga ci a matsayin nama.