✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Albasa Tashin Gwauron Zabo

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana ya zanta da masu ruwa da tsaki a harkar albasa kan dalilan tashin farashinta da kuma hanyoyin samun…

More Podcasts

Albasa na taka muhimmiyar rawa wurin ƙara wa abinci armashi ta hanyar kara ɗanɗano da ƙamshin girki, kai a wasu lokutan ma akan yi amfani da ita ne saboda likitoci sun bayyana cewar tana ƙara lafiyar jikin ɗan adam.

Sai dai a kwanan nan, an wayi gari albasar ta yi ƙaranci da kuma tashin farashinta a kasuwanni da ma wurin manyan dilolinta.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana ya zanta da masu ruwa da tsaki a harkar albasa kan dalilan tashin farashinta da kuma hanyoyin samun maslaha.

Domin sauke shirin, latsa nan