More Podcasts
A zamanin yau, ba kira da tura saƙo kawai ake yi da wayar hannu ba; baya ga haka, muhimmiyar hanya ce ta samun kuɗi da bunƙasa sana’o’i.
Ko kun san dabarun amfani da wayoyinku don samun kuɗaɗen shiga?
- NAJERIYA A YAU: Mene ne Tasirin Shirin NYSC Bayan Shekaru 50 Da Kafa Shi?
- DAGA LARABA: Dalilan Da ’Yan Arewa Ke Tafiya Kudu Farauta
Idan ba ku sani ba, ko kuma kuna buƙatar ƙarin sani, ku biyo mu a shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci.
Domin sauke shirin, latsa nan