More Podcasts
Rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ta sa ’yan Najeriya da dama kaɗuwa duk da cewa ya jima yana fama da rashin lafiya.
Sanar da rasuwar ke da wuya, ’yan ƙasa suka fara bayyana ra’ayoyi daban-daban a kan abin da suka gani game da rayuwar tsohon shugaban.
Amma makusantansa sun bayyana wasu abubuwa game da shi waɗanda ba kowa ne ya sani ba.
- NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Wasu Matasa Ba Sa Aiki Tukuru Wajen Neman Arziki
- DAGA LARABA: Shin Ko Zafin Nema Na Kawo Samu?
Sune kuma shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.
Domin sauke shirin, latsa nan