✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Za A Yi Wa Masu Sayar Da Rake Katin Shaida A Jihar Bauchi

Rahotanni daga Jihar Bauchi dake Arewa Maso Yammacin Najeriya sun bayyana cewa, gwamnatin jihar za ta yiwa masu sanaár sayar da rake katin shaidar sanaársu. …

More Podcasts

Rahotanni daga Jihar Bauchi dake Arewa Maso Yammacin Najeriya sun bayyana cewa, gwamnatin jihar za ta yiwa masu sanaár sayar da rake katin shaidar sanaársu. 

Ko mene ne ya yi zafi har ake shirin daukar wannan mataki a daidai wannan lokaci? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya jiwo ta bakin gwamnatin jihar, dama masu raken. 

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan