✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin da Ya Sa Aka Yafe wa Dariye Da Jolly Nyame

Abin da doka ta ce kan yafe wa 'barayin gwamnati'

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Yafe wa tsohon Gwamnan Taraba Jolly Nyame da na Filato Joshua Dariye ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan Najeriya.

Abin da da dama ke kallo shi ne irin kudaden da wadannan bayin Allah suka salwantar a lokacin da suke kan karagar mulki.

Mene ne abin da doka ta ce danagne da yafe wa wanda ya zalunci al’umma da dama?