✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Na shiga harkar fim duk da ana zagin masu yin ta’

Hannatu Bashir, wacce aka fi sanida Hanan, jaruma ce a fina-finan Hausa. Amma ba a fitowa a fim kawai ta tsaya ba, ita ma tana…

Hannatu Bashir, wacce aka fi sanida Hanan, jaruma ce a fina-finan Hausa.

Amma ba a fitowa a fim kawai ta tsaya ba, ita ma tana shiryawa.

A wannan hirar ta bidiyo da Aminiya, ta ce tana sane da cewa ana yi wa ’yan fim lakabin ’yan iska, amma ta zabi shiga harkar.