Aminiya ta hadu da mace ta farko da ta fara tuka jirgin sama a Nijeriya kuma shugabar makarantar koyan tukin jirgin sama da ke Zariya(Nigerian college of Abiation Technology Zaria), inda ta tattauna da ita
Na shekara 33 ina tuka jirgin sama -Uwargida Chinyere
Aminiya ta hadu da mace ta farko da ta fara tuka jirgin sama a Nijeriya kuma shugabar makarantar koyan tukin jirgin sama da ke Zariya(Nigerian…