✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mun Yi Rashin Tsayayyen Uba — Dan Marigayi Mala

A yau ne aka gudanar da jana’izar marigayi Malam Aminu Muhammad wanda aka fi sani da Kawu Mala a shirin Dadin Kowa na tashar Arewa…

A yau ne aka gudanar da jana’izar marigayi Malam Aminu Muhammad wanda aka fi sani da Kawu Mala a shirin Dadin Kowa na tashar Arewa 24.

Dangane da wannan babban rashi, mun tattauna da babban dan marigayin, Anas Aminu Muhammad, inda ya bayyana yadda mahaifin nasa ya yi fama da jinya kafin rasuwarsa: