✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mulkin Buhari ya yi kama da na Abacha- Obasanjo

Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce mulkin Buhari ya yi kama da na Janar Sani Abacha saboda yadda shugaba Buhari ke son ya…

Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce mulkin Buhari ya yi kama da na Janar Sani Abacha saboda yadda shugaba Buhari ke son ya lashe zaben 2019 don dawo mulkin kasar karo na biyu.

Obasanjo ya zargi hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC da cewa, ta shirya yin magudi a zaben 2019.