✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Miyetti Allah ta kafa sabuwar kungiya a Abuja

Kungiyar Miyetti Allah reshen Birnin Tarayya Abuja, ta ce ta kirkiro wata sabuwar kungiya don taimaka wa jami’an tsaro da bayanan sirri kan barayin shanu…

Kungiyar Miyetti Allah reshen Birnin Tarayya Abuja, ta ce ta kirkiro wata sabuwar kungiya don taimaka wa jami’an tsaro da bayanan sirri kan barayin shanu a yankin Abuja da kewaye.