✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matse min!

Wani Bafullatani ne ya je wurin mai shayi yana sayar da shayi da burodi. Sai ya tambaye shi nawa ne burodi daya. Mai shayi ya…

Wani Bafullatani ne ya je wurin mai shayi yana sayar da shayi da burodi. Sai ya tambaye shi nawa ne burodi daya. Mai shayi ya ce Naira 120. Sai ya ce: “Matse min daya.” Mai shayi ya matse masa burodi. Da Bafullatani ya tabbatar burodi ya matsu sosai yadda yake so, sai ya ce da mai shayi: “Yanko min na Naira 20.”