✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mata da kafafen sadarwa: Kada a zunguro sama da kara (3)

Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan fili mai albarka. Muna fata kuna cikin koshin lafiya. A wannan makon ma za mu ci gaba…

Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan fili mai albarka. Muna fata kuna cikin koshin lafiya. A wannan makon ma za mu ci gaba da kawo muku mukala ne kan yadda kafafen sadarwa suke dauke hankalin mata har su manta da ayyuka masu muhimmancin da suka wajaba a kansu.