✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Masu kyamar Hip-Hop suna da gaskiya, amma… – Fresh Emir

Adam Abdullahi Emir na cikin mawakan Hip-Hop na Hausa, wanda ake yiwa lakabi da Fresh Emir, Aku Mai Bakin Magana. Galibin wakokinsa nasihohi ne ko…

Adam Abdullahi Emir na cikin mawakan Hip-Hop na Hausa, wanda ake yiwa lakabi da Fresh Emir, Aku Mai Bakin Magana.

Galibin wakokinsa nasihohi ne ko fadakarwa ko jan hankali a kan wasu abubuwa dake faruwa a cikin al’umma.

A wannan hirar da Aminiya, ya ce akwai dalilin kyamar da ake nuna wa mawakan Hip-Hop a arewacin Najeriya.

Waka a bakin mai ita, aka ce, ta fi dadi.