✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Masara tana yi

Wasu mutane ne suke zance a kan maganin olsa, ashe kusa da su akwai wani mahaukaci da ke boye, ba su san da shi ba.…

Wasu mutane ne suke zance a kan maganin olsa, ashe kusa da su akwai wani mahaukaci da ke boye, ba su san da shi ba. dayan ya ce shi dai ya rasa maganin olsa, domin babu  irin wanda bai sha ba amma bai yi masa magani ba. Sai mahaukacin nan ya ji haka, sai ya buda baki ya ce musu: “An ce galibi dai masara tana yi.”
Daga Al’amin Umar, 08037031042