✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Masa ta?

Mutumin Sakkwato ne ya je Kano, ya je gun mai sayar da waina, sai ya tambaye ta cewa: “Masa ta?” Jin haka sai ta ce:…

Mutumin Sakkwato ne ya je Kano, ya je gun mai sayar da waina, sai ya tambaye ta cewa: “Masa ta?” Jin haka sai ta ce: “In kayan gidanku ne sai ka sata mana, barawon banza.”
Daga Ummin AJG 07036940511