✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Manchester United kuma tana zawarcin bictor Lindelof na Benfica

Kulob din Manchester United ya fara yunkurin dauke dan kwallon baya a kulob din Benfica na Fotugal bictor Lindelof.dan asalin Sweden ya samu nasara a…

Kulob din Manchester United ya fara yunkurin dauke dan kwallon baya a kulob din Benfica na Fotugal bictor Lindelof.
dan asalin Sweden ya samu nasara a kakar wasan da ta wuce bayan ya taimaka wa kulob din Benfica lashe gasar rukuni-rukuni na kasar.
Rahotanni sun nuna United ta fara nazarin sayo dan kwallon ne dan kimanin shekara 21 kafin sabon koci Jose Mourinho ya fara aiki.&nbsp