✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Makwadaicin Banufe

Wani Banufen malami ne yake cire wa wani Bahadeje aljani ta hanyar rukiyya. Da aljanin ya ji ukuba ta yi masa yawa sai ya ce…

Wani Banufen malami ne yake cire wa wani Bahadeje aljani ta hanyar rukiyya. Da aljanin ya ji ukuba ta yi masa yawa sai ya ce zai fita amma da sharadin ba zai bayar da Naira miliyan biyar da Bahadejen ya nema ba. Da Malam Banufe ya ji maganar kudi har Naira miliyan biyar sai ya yi kasa-kasa da murya, ya ce wa aljanin: “Ka fita daga jikinsa, ka dawo jikina.”
Daga Kabir Sakaina Layin ’Yangoro Malumfashi 08095968366