✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mai Kanuri na Legas ya nemi shugabanni su yi wa kasa addu’a

Sarkin Barebarin Jihar Legas Alhaji Mai Saleh Mustapha, ya ce, kamata ya yi shugabannin al’ummomi a Najeriya su mayar da hankali wajen lalubo hanyar da…

Sarkin Barebarin Jihar Legas Alhaji Mai Saleh Mustapha, ya ce, kamata ya yi shugabannin al’ummomi a Najeriya su mayar da hankali wajen lalubo hanyar da za su taimaka wa mahukumta da shawarwarin da zai kai ga murkushe ayyukan ‘yan ta’addan boko haram da tsagerun Neja-Delta da matsalar satar mutane da satar shanu, amma ba batun jayayyar shugabanci ba.