✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mai danwake

Wani Basakkwace ne ya je Kano bakunta sai ya sauka a wani gida mai samari da yawa. Da dare sai aka kawo masu danwake. Samarin…

Wani Basakkwace ne ya je Kano bakunta sai ya sauka a wani gida mai samari da yawa. Da dare sai aka kawo masu danwake. Samarin sai suka rika hada biyu-biyu, kafin a ankara danwake ya kare, sai wani daga cikin samarin ya tambayi dan Sakkwato cewa: “Ko ka koshi? Ka san danwake sai a hankali.” Sai shi kuma ya ce: “Na aza dambu na, damka dai nakai.”

Faga Abdul’aziz M. Fagge Kano 08034412272