✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mabiyan Ali Nuhu a facebook sun kai dubu 600

Jarumin Fina-Finan Hausa da na Kudancin kasa, Ali Nuhu ya samu mabiya da suka kai dubu 600 a shafin sadarwa na facebook. Ali Nuhu ne…

Jarumin Fina-Finan Hausa da na Kudancin kasa, Ali Nuhu ya samu mabiya da suka kai dubu 600 a shafin sadarwa na facebook.

Ali Nuhu ne ya bayyana hakan a shafinsa na facebook, inda ya nuan matukar jin dadinsa bisa yadda ya tara irin wannan dinbim masoya.

“Muna kara yawa sosai. A yau mun kai mu dubu 600. Ina godiya a gareku baki xaya,” inji Ali Nuhu.