✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Litar fetur ta koma N620 a Kano

Gidajen mai na NNPC dake Birnin Kano da kewaye sun ɗaga farashin litar man fetur zuwa N620. Da safiyar Talata ne dai aka wayi gari…

Gidajen mai na NNPC dake Birnin Kano da kewaye sun ɗaga farashin litar man fetur zuwa N620.

Da safiyar Talata ne dai aka wayi gari NNPC ya koma sayar da litar man fetur kan N617 a Abuja.

Yanzu-Yanzu: Farashin fetur ya koma N617  

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Litar Man Fetur Za Ta Koma N700 A Arewa

Kawo yanzu dai NNPC bai bayyana dalilin ƙarin ba.