✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Zargin N6.3bn: Kotu Ta Wanke Tsohon Gwamnan Filato, Jonah Jang

Babbar Kotun Jihar Filato ta wanke tsohon gwamnan jihar, Jonah Jang, daga laifukan da ake gurfanar da shi a kansu, masu alaka da almundahanar Naira…

Babbar Kotun Jihar Filato ta wanke tsohon gwamnan jihar, Jonah Jang, daga laifukan da ake gurfanar da shi a kansu, masu alaka da almundahanar Naira biliyan 6.3.