✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Ko Babu Wike PDP Za Ta Ci Zabe A Ribas —Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce Gwamnan Jihar Ribas Nyesom Wike, ba shi da tasirin da zai hana Jam’iyyar PDP samun nasara a…

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce Gwamnan Jihar Ribas Nyesom Wike, ba shi da tasirin da zai hana Jam’iyyar PDP samun nasara a zaben 2023.