✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ku kalli faifan bidiyon yadda Boko Haram ta yi ta”adi

Ku kalli faifan bidiyon yadda Boko Haram ta yi ta’adi a yankin Arewa maso Gabas. A bidiyon, an nuna asalin yadda rikicin ya fara, da…

Ku kalli faifan bidiyon yadda Boko Haram ta yi ta’adi a yankin Arewa maso Gabas.

A bidiyon, an nuna asalin yadda rikicin ya fara, da kuma yada ya ta’azzara, da kuma yadda aka samu sauki.