✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ku kalli bidiyon ziyarar Shugaba Buhari a Kano

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya isa Jihar Kano domin gudanar da ziyarar aiki na kwana biyu. Ku kalli bidiyon lokacin da ya sauka. Kamar yadda…

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya isa Jihar Kano domin gudanar da ziyarar aiki na kwana biyu. Ku kalli bidiyon lokacin da ya sauka. Kamar yadda BBC ta dauko kai tsaye.