✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ku biya ma’aikata hakkokinsu kafin bikin Kirsimeti-Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gwamnonin jihohi su tabbatar sun biya ma’aikata hakkokin da suke binsu kafin bikin Kirsimeti. Shugaban ya bayar da wannan…


Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gwamnonin jihohi su tabbatar sun biya ma’aikata hakkokin da suke binsu kafin bikin Kirsimeti.

Shugaban ya bayar da wannan umarnin ne a lokacin da yake zantawa da gwamnoni a fadar shugaban kasar a Abuja, kamar yadda Premiun Times ta ruwaito.