✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ku ajiye makamai-Sabon kwamandan yaki da Boko Haram

Sabon kwamandan rundunar ofareshin lafiya dole, Manjo Janar Rogers Ncholas jiya ya nemi hadin kan al’ummar Arewa maso gabas don kawo karshen ta’addanci. Nicholas ya…

Sabon kwamandan rundunar ofareshin lafiya dole, Manjo Janar Rogers Ncholas jiya ya nemi hadin kan al’ummar Arewa maso gabas don kawo karshen ta’addanci.
Nicholas ya yi furucin ne bayan ya karbi ragamar jagorancin rundunar a garin Maiduguri daga tsohon kwamandan rundunar mai barin gado, Manjo Janar Ibrahim Attahiru a Maiduguri jiya.