✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kashin biri

Wani Buzu ne ya je kasuwa sai ya ji wani mutum yana cewa yau kasuwar nan ko kashin biri babu. Sai ya tafi daji ya…

Wani Buzu ne ya je kasuwa sai ya ji wani mutum yana cewa yau kasuwar nan ko kashin biri babu. Sai ya tafi daji ya ciko buhunhuna da kashin biri ya kawo kasuwa ya aje, ya koma gefe yana kirari, yana cewa: “Komai ya bace maza ka bido shi, yau ga kashin biri maza sun samo!”
Daga Sulaiman Badarawa Shinkafi 08065658984