✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kashin ango

Wani Bahadeje ne ya dade yana gwaurantaka, rannan dai sai ya yi aure, aka sha biki, aka kai masa amarya gida. Da dare ya kwanta…

Wani Bahadeje ne ya dade yana gwaurantaka, rannan dai sai ya yi aure, aka sha biki, aka kai masa amarya gida. Da dare ya kwanta barci a katifar amarya, can sai ya kama mafarkin wai ga shi ya zama kaza yana ta saka kwai. Bai yi aune ba sai ji ya yi amarya na dukansa tana cewa: “Maigida, kashi fa kake yi!”

Daga Ishak Lama [email protected] <mailto:[email protected]>;