✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

karin azumi

Wani Inyamuri ne mai sayar da bulawus da sauran kayan kwalliyar mata a kasuwar kofar Wambai Kano, a lokacin azumi sai ya ga kasuwa na…

Wani Inyamuri ne mai sayar da bulawus da sauran kayan kwalliyar mata a kasuwar kofar Wambai Kano, a lokacin azumi sai ya ga kasuwa na cika, yana ciniki mai yawa. Da aka zo goman karshe na azumin, sai ya ga kasuwar ta kara cika, suna ta buga ciniki sosai. Suna hira da abokinsa sai ya ce: “Ya kamata Gwamnatin Tarayya ta kara wa’adin wata daya, a ci gaba da azumi.”

Daga Azzubair M. Fagge Kano 08034412272