Kakar tauraruwar Kannywood Rahama Sadau ta riga mu gidan gaskiya.
Rahama Sadau ce ta sanar da rasuwar ta shafinta a Facebook a ranar Alhamis.
Ta ce, “Allah Ya yi wa karni ta wurin mahaifiya, wadda ta ba da muhimmiyar gudunmawa wajen wajen kula da mu.
“Ina rokon Allah Ya kai ta maɗaukakin matsayi a Aljanna Firdausi.”
Ta ƙara da cewa, Allah Ya jiƙan ki Hajiya. Allah Ya yi miki rahama, Ya sa aljanna ce makoma a gareki. Amin. Innalillahi Wa inna ilaihi rajiun.”